Videos

Jarumi Ali zai angonce Kalli kyawawan hotunan kafin bikin ( pre wedding pictures

Jarumi Ali zai angonce Kalli kyawawan hotunan kafin bikin ( pre wedding pictures)

Da yawa wasu sunga baikon Ali Nuhu na kara aure wasu kuma yaba masama suke domin Hausawa na cewa namiji me mace daya aminin gwauro domin idan batanan ya zama tamkar sa Amma idan Kanada mata biyu idan wannan batana to waccen tanan abinda ake kira da gida biyu maganin gobara

Lallai ganin wannan hotunan ya firgita wasu domin an ganshi da tsaleliyar matarsa wanda zasu angonce wanda abin ake ganin zai kayatar sosai domin yadda ya wannan jarumin ya dade da mata daya

Wanda ake ganin idan akwai karma bai kamata ace uffan ba ganin yadda ake yayin aure amma shi koda ajikinsa inda yake zaune da matarsa guda ta zame masa takalmin kaza sai dai ai duk dadin zamane ya kawo haka

Anatayi masa fatan alkhairi da addu’a Allah ya basu zaman lafiya da kuma zuriya dayyiba ta kuma hakuri da juriya a tsakanin su duk shi yasan yadda zaman aure yake sai dai ya kara akan nada

Matar tasa kowa yana yabawa da kyanta da kuma ganin kalarta ansan cewa zatayi masa duk wani abin azo qgani wanda wasu magidantar suka kasa samun hakan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button