Jarumin kannywood wato sarki Ali nuhu ya samu Takwara inda akasawa wani yaro sunan sa

Jarumin kannywood wato sarki Ali nuhu ya samu Takwara inda akasawa wani yaro sunan sa
Jarumi Ali Nuhu ya samu takwara wanda wani daga cikin jaruman kannywood ya haifi yaro kuma yasa masa sunan sarki Ali Nuhu wanda hakan ba karamin girmamawa bace da kuma kara a gurin wannan jarumin dan yadda aka mutunta shi aka yarda da tarbiyarsa harna akasa sunan sa a wani yaron wanda abinda ya birgeshi
Koda kuwa a kasar hausa idan mutum yasawa dansa sunanka tofa ba karamin ganin girmanka yakeba wanda sai wane da wane ake iya yi musu takwara saboda ba kowane yake iya danne sunan da yake so amma kuma yasa wani daban shi yasa ake ganin akwai kara aciki
Wannan jarumin wanda yayi wa Ali Nuhu takwara ya kasance yaron sane tun kafin a fara jinsa a wannan masana’antar ya bayyana cewa Ali Nuhu jarumin da a wajen sa yafi kowanne jarumi kima da daraja a wajensa saboda yadda ya taimake shi a rayuwa shi yasa bazai taba daina yi masa biyayya wanda hakan ba laifi bane dan kana girmama oganka
Shina wannan wanda yasa suna jarumin shima jarumine amma kuma ba wanda yayi suna ba ya kasance daya daga cikin masu yin aiki musamman irin haske kwalliya da dai sauransu