Latest Hausa Novels

Jerin jaruman Kannywood da aka kulle a kurkuku saboda cin kudin mutane.

Jerin jaruman Kannywood da aka kulle a kurkuku saboda cin kudin mutane.

Wayennan sune jerin jaruman masana’antar Kannywood da aka kulle su a kurkuku saboda sun ci hakkin mutane.

Kasancewar masana’antar shirya finafinai ta Kannywood guri dake cike da jama’a iri iri daban daban.

Hakan yasa zaka samu mutane masu hali iri iri.

Wannan jerin jaruman masana’antar shirya finafinanne wayenda suka shiga gidan gyaran hali dalilin cin kudin mutane a wannan shekara ta dubu biyu da ishirin da biyu.

Jaruman sune kamar haka.-Sadiq Sani Sadiq-Hafsat Idris-Hadiza GabonWadannan jarumai dama wasu sune wayenda suka fuskanci fushin kuliya a wannan shekara ta 2022.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button