Videos

Jerin jaruman kannywood da suka ziyarci ƙasar Dubai

Hakika a wannan shekarar an samu karuwar yawan jaruman kannywood da suka je kasar Dubai domin bude ido da kuma shakatawa

Sai dai an fitar da wannan kididdigar na cewa an samu karin jarumai mata masu zuwa kasar Dubai wanda akace a yanzu jaruman da sukaje kasar Dubai sunfi wa’yanda basuje ba yawa a masana’antar kannywod

Wanda da iya jarumai mata guda uku ne kawai suke zuwa yawon shakatawa daga jaruma Rahama sadau sai jaruma Hadiza gabon sai kuma jaruma Fati washa iya sune suke fita kasar Dubai domin shakatawa

Sai dai yanzu kuma ta chanja zani inda yawon masu zuwa kasar ta Dubai ya karu da kaso hamsin cikin dari balle ma wannan shekarar sunyi yuya wajen zuwa kasar kodan da kudinsu suke zuwa shi yasa babu ruwansu da surutun mutane

Idan kuka kalli wannan bidiyon zaku gani cewa lallai abinda muke fada muku gaskiya domin ko a iya wannan shekarar jarumai sama da goma sha biyu ne suka je kasar dubai da kuma basa wuce uku kunga ai yawan ya karu ba kadanba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button