Videos

Jerin jaruman kannywood yan kasar Niger da sukafi kowa hawa motoci Masu tsada

Jerin jaruman kannywood yan kasar Niger da sukafi kowa hawa motoci Masu tsada

An bayyana wasu manyan jarumai mata na kannywood yan asalin ƙasar Niger wanda nasu da tsara indai wajen hawa motoci masu tsadane babu wanda zai daga musu yatsa saboda suma Allah ya hore musu dukiyar hawa duk wata irin mota indai da kudi ake siya to sun wuce wannan wajen

Ga duk wanda ya kalli wa’yannan jaruma hakika zai rainasu yaga cewa kamar bafa Lallai ace wa’yannan jaruman suna da wannan kudin da aketa zuzutasu dashiba saboda ana ganin kamar basu wani dade a wannan masana’anta ba dahar zasu samu irin wannan kudi wannan zasu iya siyan duk wata mota wacce suke bukata

Daga cikin jaruman akwai mawakiya kuma hamshakiya wacce tayi suna tun a shekarun baya wato mawakiya fati Niger wacce akewa lakabi da cewa benu bakya tsufa sai dai ki fidda sabon gashi saboda yadda shekaru ke kara kullubeta Amma kuma take kara kaifin basira

Sannan akwai rakiya Musa wacce itama ana ganin duk cikin jarumai yan Niger babu wanda yakaisu hawa manyan motoci Masu tsada sai kuma zarah diamong wacce itama ta shiga sahun masu hawa manyan motocin da babu kamar su a duk masana’antar kannywood

Yanzu dai wannan labarin wasu naganin cewa samba haka bane domin yadda akan jarumai yan Niger ba wani kudine dasuba balle su samu kudin siyan wasu manyan motoci wanda za’a dinga wani fada

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button