Latest Hausa NovelsVideos

Jira yazo karshe Aminu saira ya bayyana ranar daza a dawo shirin labarina

Abinda aka dade ana jira yau dai Aminu saira ya kawo karshe inda ya ayyana ranar da za’a dawo wannan shiri mai nisan zango wato labarina wanda tashar arewa24 take haskawa aduk sati wanda shirin ya shiga zuciyoyin masu kallo

Yanzu dai jira yazo karshe an ayyana ranar biyu ga sabon wata a matsayin ranar da za’a dawo haska wannan shirin wanda mutane suka dade suna jiran wannan rana

Idan baku manta ba shirin yazo da sauya sauye inda wajen jarumai biyu yanzu duk an cire su kuma ana ganin sune jiga jigan wannan shiru yanzu kuma babu su shin kuna ganin shirin zai cigaba da yin kyau kuwa kamar da ?

Lokaci dai kawai muke jira domin muga irin rawar da zasu taka acikin kar rawar wa ‘yancen tafi tasu kyau lokacine kawai zai tabbatar mana da haka

Akwai fati washa da sauran kananun jarumai da aka karo acikin shirin wanda suma ana yabon su wajen kwarewa da kowanne irin acting

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button