LABARAI/NEWS

Jiya ba Yauba, Kalli Jerin Hotunan wasu Fitattun Jaruman Kannywood a lokacin da Suke da Kuruciya.

Jiya ba Yauba, Kalli Jerin Hotunan wasu Fitattun Jaruman Kannywood a lokacin da Suke da Kuruciya.

Wasu Fitattun Jaruman Kannywood kenan a lokacin da suke kananan yara jaruman sune wanda suka wallafa wannan hotuna nasu a Shafukan na sada Zumunta.

Yawancin jaruman dai sunfi amfani da shafin Instagram wajen wallafa wani abu daya shafesu ko talkata shirye shiryen su , gadai vedion Hotunan nasu nan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button