ylliX - Online Advertising Network juyin mulki a burkina faso sojoji sun hambare gwamnatin rikon kwarya - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

juyin mulki a burkina faso sojoji sun hambare gwamnatin rikon kwarya

Sojoji Sun Sake Yin Juyin Mulki A Burkina Faso Sojoji a Burkina Faso sun hamɓarar da shugaban gwamnatin sojan ƙasar

Laftanar Kanar Paul-Henri Sandaogo Damiba a yau Juma’a bayan ya hau mulki a watan Janairun da ya gabata

Wata sanarwa da sojojin suka karanta ta kafar talabijin ɗin ƙasar ta ce an rufe dukkan iyakokin ƙasar na ƙasa daga daren yau

Haka nan sun dakatar da aiki da kundin tsarin mulkin ƙasar da kuma rusa gwamnati mai-ci

A watan Janairu ne Kanar Damiba ya mulki bayan ya jagoranci juyin mulki

Tun da farar safiyar Juma’a aka ji ƙarar harbe-harbe a kusa da Fadar Shugaban Ƙasar Burkina

Fasohttps://youtu.be/oolTrZ5TFV

kuma hedikwatar sojojin juyin mulki, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na AFP ya ambato

aidu suna cewa Sojoji sun tare manyan hanyoyin da suke babban birnin ƙasar OuagadougouAn jibge dakarun tsaro a manyan hanyoyin da ke yankin da fadar shugaban ƙasar da hedikwatar sojojin suke.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button