LABARAI/NEWS
Kadan gaba cikin tarihin Jarumar kanywood wato Hajara Usman

Kadan gaba cikin tarihin Jarumar kanywood wato Hajara Usman
Nayi Shekara 38 Na Kwashe A Harkar Fina-finai Kannywold Cewar Jaruma Hajara Usman
Ni Yar Asalin Jihar Gombe Ce Amma A Lagos Na Tashi Zuwa Yanzu Na Ɗauki Shekaru Akalla Talatin Da Takwas Ina Fito Wa A Cikin Fina-finai
Mafi Yawancin Jaruman Masana’antar Fina-finai Maza Da Mata Na Taɓa Fitowa A Matsayin Mahaifiyarsu A Cikin Film Na Taɓa Aure Har Sau Biyu, Ina Da Yara Ukku.
Amma yanzu na koma kamar ban taɓa yi ba inda a yanzu ina tare da yarana muna zaune muna more rayuwa cikin aminci