Kalli abinda da Maryam Yahaya take yi da A’ishah najamu izzar so wanda suka bawa mutane mamaki

Kalli abinda da Maryam Yahaya take yi da A’ishah najamu izzar so wanda suka bawa mutane mamaki
Wa’yannan jaruman guda biyu wanda suke matukar taka rawa a cikin masana’antar kannywood wanda har anyi iftifakin ce suna daga cikin manyan jarumai masu tashe da kuma yawan masoya
Ta cikin wannan video sun nawa mutane mamaki ganin yadda suke cikin nishadi da juna Wanda hakan ba karamin sha’awa ya bawa mutane ba saboda ganin yadda suka zama manyan amunan juna wanda za’a so kowa ya kasance a haka
Sai kash sunyi wani abu wanda na kowacce jaruna ce takeyin irin wannan shigar ba musanman ma A’isha najamu wacce masiyanta har cewa suke ta basu kunya suna yabon ta salla amma kuma zata kasa alwala
Wanda aka ganta babu dankwalin kanta wanda hakan yasa mutane ke ganin yanzu kamar Maryam Yahaya tafita kamun kai tunda ita anganta cikin shiga ta kamala
Sai dai hakan a wajen A’isha najamu bakaramun matsala zai iya jawo mataba saboda masoyansa suna matukar kaunar amma kuma wannan rashin mayafin da kuma vedio beyi musu dadiba