Videos

Kalli banbanci da Sheikh Ali isa fantami ya nuna tsakani mawaki Ado gwanja da kuma mawaki hamisu breaker

Kalli banbanci da Sheikh Ali isa fantami ya nuna tsakani mawaki Ado gwanja da kuma mawaki hamisu breaker

Malamin addinin Muslunci yayi wata magana wacce wasu sunji dadinta wasu kuma suna bakin ciki da wannan maganar domin an taba nasu to kuma duk wata magana dayan biyu ce kota farta ma rai ko kuma ta bakantama a haka ake tafi A duk wan zance

Tunda ado gwanja ya saki Wannan wakar tasa mai suna warr ahikkenan ake ganin darajarsa ta zube a wajen manyan mutane inda kuma ta karu a wajen yan mata da kuma samari domin suna tan kwalisa

Yayinda shi kuma mawaki hakisu breaker ta kara dagewa akan yadda zai cigaba da farantawa mutane da wakokin soyayya kamar yadda ya saba a baya wanda mutane suke farin ciki da yadda yawan farata musu shine banbancin mawakan biyu

A duk lokacin da hamisu breaker zaiyi wakq baya batsa kuma baya karin magana yafiayar da hankali kawai ta yadda zai faranta ran masoya mata da kuma maza dokin sune takamarsa dasu yake alfahari a koda yaushe za’a ji bashi da magana sai masoya

Yayinda shi kuwa Ado gwanja indai aja magana ne a duk mawaka babu kamarsa dan wannan wakar ba karamin karamai bakin jini tayi musamman a wajen iyaye maza masu kishin tarbiyyar yaransu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button