Videos

Kalli hotonan birthday din yar jarumi Sadiq sani Sadiq

Kalli hotonan birthday din yar jarumi Sadiq sani Sadiq

Jarumin kannywood sadiq sani sadiq wanda ya shiga ran mutane saboda yadda yake daukar hankalin yan kallo wajen bayar da dariya da kuma nishadi shi yasa ake ganin kamar yafi Kowane jarumi farin jini a wajen mutane

Ya wallafa wasu hotunan yar sa wacce tayi birthday wato bikin karin shekara wanda wannan bikin ya bawa mutane mamaki kuma ya birge mutane da ganin wannan kyakkyawar yarinyar

Yayin birthday din an ganta tare da mahaifiyar ta da kuma mahaifinta sune wa’yanda suke yanka mata cake kuma abin ya burge muta saboda yadda aka ga suna nunawa wannan yar tasu so shine babban abinda ya bawa mutane sha’awa

Anaso kowanne uba ya kasance mai jawo yaransa ajiki da nuna musu so da kuma kulawa domin hakan acikin Musulunci abune me kyau kuma sunnar Annabi Sallallahu alaihi Wasallam musamman ya’ya mata sunfi bukatar ajawosu ajiki domin shine zai inganta tarbiyyar su su kasance cikin nutsuwa da kuma hawa layin da iyayensu

An bayyana wannan abunda jarumin yayi a matsayin abinda akeson kowanne uba yanayi yayansa domin faranta musu rai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button