Kalli Iskancin Da Matan Kannywood Sun Aikata A Dubai Momee gombe Maryam Yahaya Minal Izzar So

Kalli Iskancin Da Matan Kannywood Sun Aikata A Dubai Momee gombe Maryam Yahaya Minal Izzar So.
Wannan Video abinda Matan Kannywood suka Aikata a Dubai ya Jawo masu Cece Kuce kamar ya a yanzu haka zamu zaka muku wannan Video ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka matan kannywood Suna kasar dubai Momee gombe maryam yahaya Minal Izzar so.Sai kuma a yanzu haka Wani video su ya bayyana Suna abinda bai daceba kamar yadda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla zakaga abinda suka Aikata acikin video.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka kaga abinda wasan nan matan kannywood din suka Aikata a yanzu haka.
Mutane da yawa Suna cewa ya kamata ace Duk a yanzu haka Suna gidan mijinsu domin masana’antar kannywood ba abine me kyauba.