Videos

Kalli jaruman kannywood tareda manyan kamfanonin da suka daukesu aiki suna musu talla

Kalli jaruman kannywood tareda manyan kamfanonin da suka daukesu aiki suna musu talla

A yadda akasani daman jaruman kannywood suna samun kudade ta hanyoyi da dama ba sai a iya sana’ar film kawai suke samun kuɗi rashin sanine yasa wasu mutanen suke zagi da kuma zargin inda jaruman suke samun kuɗi domin rashin sani

Sai ga wasu daga cikin jarumai sun bayyana wasu hotunan su da kuma kamfanin da sukewa aiki wato tallace tallace wanda nan ake samun uwar kudi kuma yafi acting din shiri samun kuɗi domin chan aikin shekara ake bayarwa bana lokaci daya ba

Anga fuskar jarumi sarki Ali Nuhu da jarumi Daddy hikima da manyan jarumai mata duka cikin wannan video da kuma kalar kamfanin da sukewa talla wanda hakan ya nawa mutane mamaki

Musamman jarumi Ali Nuhu da ake ganin kamar yafi Kowane jarumi samun kuɗi da talla wanda Nan kusan wajen da yafi samun kuɗi fiye da Ko ina kuma Nan ne ya tara masa kudi har aka sashi a cikin wa’yanda sukafi kowa kudi kannywood

Sai dai kuma jarumai mata sunfi jarumai maza samun kuɗi a kowane irin talla saboda su ana amfani da kyan da suke dashi wajen jawo hankalin mutane su sai kaya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button