Videos

Kalli jerin wasu matan kannywood (10) da suka bazama yawan bude ido

Kalli jerin wasu matan kannywood (10) da suka bazama yawan bude ido

Jerin wasu manyan jarumai a kannywood wa’yanda suka chilla kasashe waje domin hutun karshen shekara da kuma yawan bude ido wanda wasu aje yaba musu wasu kuma ake kushesu saboda abin nansu yayi yawa kullum suna hanya daga nan sai nan wanda hakan yake sawa ake zarge zarge akansu

Wanyan jaruman akalla sunkai goma da suka bar wannan kasar suka je wata kasar wanda yawan su ya aka akan nada da suke zuwa da basa wuce jarumai uku masu zuwa yawan bude ido inda a yanzu suka kai su goma da suka tafi zuwa kasar Dubai

Sun hada da jaruma Maryam Yahaya sau jaruma momee Gombe sai kuma Maryam sabo sai minal Ahmad da kuma Rahama sadau da irinsu nafisa Abdullahi wa’yannan sune jarumai goma da a yanzu haka suna kasar Dubai domin tuyawa

Abin yana bawa mutane mamaki ganin yadda jaruman kullum suna hanyar barin kasarsu suna man hanyar zuwa tara kasa wai duk don hutawa wanda ake ganin kamar kuskure hakan

Yayinda wasu ma ke cewa daka bawa jarumar kanbywood kujerar zuwa Makka gwanda ka bata kujerar zuwa kasar Dubai ko kuma kasar jamani ko irinsu Ingila indai kuwa hakane Allah ya sawake domin wannan ba karamar lalacewa bace

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button