KALLI SABUWAR RAWAR BIDIYON WAKAR SAFARA’U TARE DA MR 442 ,

Sabon bidiyon wakar safarau tare da 442 inda ass ya dauki hankali matukar musamman a arewacin Nigeria ganin yadda Al umma ke cigaba da son wakar tasu
A wani fefan bidiyo da aka wallafa Kuma ya karade shafukan sada zumunta ya nuna yadda tsohuwar jarumar kannywood din ke yin rawar wakar ta
Wakar tasu Mai suna INDA ass dai an bugata ne tun farko wanna shekara sai dai Kuma ba tare da yin bidiyon ta ba inda a wannan lokaci mawakin biyu suka Yi bidiyon
Bidiyon dai ya zama abun fada Hadi da cecekuce tun bayan fitowar sa inda mutane keta fadin Al barkacin bakin su kan bidiyon wakar
Mutane da daga sun tofah albarkacin bakin su sai dai Kuma mafi yawa daga ciki na sukar bidiyo wakar ganin yadda jarumar keyin rawar badala a cikin bidiyon wakar