ylliX - Online Advertising Network Kalli wasan ,jaruman kannywood lokacin da tunubu ya ziyarci Kano - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Kalli wasan ,jaruman kannywood lokacin da tunubu ya ziyarci Kano

Wasan da jaruman kannywood sukayi a lokacin da Dan takarar shugaban kasa a karkashin jamiyyar APC bola tunubu ya ziyarci jihar Kano

An dai gudanar da wasan ne a rufaffen dakin taro na coronation Dake gidan gomnati jihar Kano Wanda ya samu halartar manyan jaruman kannywood da mawaka

A ziyarci da tunubu ya kawo jihar Kano dai abubuwa da dama sun faru Wanda Al umma suke cigaba da fota albarkacin bakin su

Daga cikin abubuwan da suka Bada mamaki a gurin tarar Dan takarar dai , karancin mutane da aka gani ya matukar girgiza mutane duba da cewa tunubu na Neman zama shugaban kasa Nigeria

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button