Nishadi

Kalli yadda hadiza gobon ta fice daga kotu ana tsaka da shari’ar ta da saurayin ta kan yaudarar sa

Hadiza gobon ta fice a fusace a kotu a cigaba da shari’ar ta da Wanda ta cinyewa kudi Kuma taki auren sa

Jarumar masana’antar kannywood hadiza gobon ta fice a fusace a kotu lokacin da Ake tsaka da gudanar da shari’ar ta da Wanda ta cinyewa kudi ta ki auren sa

Matashin dai ya shigar da jarumar Kara a gaban kotu kan cinye masa kudi ta dayi da Kuma kin amincewa ta aure shi duk da makudan kudin da ta karba a hannun sa

Wannan Batu na jaruma hadiza gabon dai ya zagaje manyan kafafen sanda zumunta la’akari da yadda matashin ya bayyana hujjuji masu karfin gaske

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button