LABARAI/NEWS

Kalli Yadda Jaruman Dadinkowa Suka Halacci Wajen Shagalin Bikin j..

Kalli Yadda Jaruman Dadinkowa Suka Halacci Wajen Shagalin Bikin j..

Jaruman Dadinkowa Sun Halacci Wajen Shagalin Bikin Jarumar Kannywood Raliyi Dadinkowa Inda Suka Taya Amarya da Ango Murna.

Tabbas Jama’a Dadama Sun Halacci Wajen Shagalin Bikin Nasu Inda Kuma Akayi Biki Lafiya Kuma Aka Tashi Lafiya Babu Abunda Zamu’Ce Sama’da Muyiwa Allah Godiya da Yasa akai Taro Lafiya Kuma Aka Tashi Lafiya.

Sannan Kuma Muyiwa Amarya da Ango Murnar Zama Miji’ da Mata’ Jaruma Raliyi Dadinkowa ” Sunan Ta Na Asali Shine Amina Lawan Inda Shi’kuma Angon Ta Mai Suna Habib Abdullahi.

Haka Zalika Kuma Jaruman da Suka Halacci Wannan Shagali Sun Hada da Dan Asabe Na Dadinkowa Kowa da Jarumi Razaki da Irin Adama da Mamar dan Asabe Su Malam Nata’ala Da dai Sauran Jarumai.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Auren Jaruma Raliyi Dadinkowa da akai Allah Yabasu Zaman Lafiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button