Kalli yadda matan hausawa suka lalace harma da matan aure

Yadda ya’yan hausawa ke cigaba da nuna rashin tarbiyya a kafafen sada zumunta yana cigaba da yin yawa
A wani fefan bidiyo da aka wallafa an hango wasu ya’yan hausawa cikin wani muhuyacin hali inda suke shekar ayar su
Wannan abu dai bashi ne karon farko da ake saki makamancin wannan bidiyo da hausawa wanda hakan ke handasa fitintinu da dama musamman a gidajen auren wasu mata
Abun bai tsaya iyakar ga mata marasa auren ba ,matan aure ma yanzu sundauki wannan mummunan hakida ta nuna tsaraicin su a kafafen sada zumunta
Duk da irin wa’azi da malamai ke yi amma hakan bai hana abun raguwa ba illa ma dai karuwa da yake yi ,
Kafar TikTok dai na daya daga cikin manyan kafafen da ake ganin sadanadiyya lalacewar ya’yan hausawa