Videos

Kalli yadda sarki Ali Nuhu yake Rera wakar yabon Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam

Kalli yadda sarki Ali Nuhu yake Rera wakar yabon Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam

Hakika wannan abinda akaji Ali Nuhu yanayi ya kara masa farin jini da kuma kima a idon mutane hatta wanda basa kallon finafinan Hausa amma wannan video ya basu sha’awa kuma sun yaba masa

Anji jarumin yana rera wata wakar ya bon Annabi wacce wani mawaki wanda Allah yayi masa rasuwa yayi wanda wannan mawakin sanannene kuma yanada taron masoya domin bai cika soki burutsu a cikin wakokin sa

Ali nuhu dai ya bawa mutane sha’awa saboda yadda yake yabon Annabi wanda kowa yasan garin da Ali Nuhu yake matukar zasuga mutum tare da yabon Annabi ko kuma agane shi masoyi annabine tofa wannan mutumin zaisha soyayya shima

Amma a wajen wasu masu zafin akida suna yiwa masu yabon Annabi wani irin kallon wanda ake ganin kallon Kamar ya saba da kallon kyakkyawar fahimta da kuma fata nagari

Ali Nuhu wanda shine jarumin dayafi kowanne jarumi suna da kuma kudu harma da yawan masoya acikin masana’antar kannywood amma kuma yanzu ya kara yi musu rata saboda Yadda aka tabbatar da yadda yake son Annabi

Allah yajikan wannan mawakin domin yadda ya tafiyar da rayuwar sa akan yabon Annabi wanda a wannan layin ya rasu kuma ya samu kyakkyawar sheda daga gurin mutane

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button