Videos

Kalli yadda Sheikh Kabiru Gombe yake mayarwa da Adam a Zango martani

Kalli yadda Sheikh Kabiru Gombe yake mayarwa da Adam a Zango martani

Jarumi adam a Zango yana daga cikin manyan jarumai wa’yanda suke yawan sakin hotunan sa da kuma lyalansa acikin kafafen sadarwa na zamani wanda duk duniya ta shaida cewa yana matuƙar sun matarsa da kuma yayansa

Sai gashi wannan malamin ya fito yayi masa martani ganin yadda irin wannan a wajen malaman suka dauke shi kamar jahilci da kuma rashin ilmi domin babu wanda yake nunawa duniya iyalinsa sai marar hankali inji malamin

An yabawa wannan malamin da wannan maganar domin indai baya irin wannan maganganun da tuni abinda suke yi yafi haka kuma wannan abubuwan kamar sune suke jawowa mana zagi a wajen ragowar yarika

Jarumin ya saki wani hotunsa tare da matarsa a cikin gida suna shan soyayya wanda hakan kuma ba karamin jawo masa surutu yayi ba a wajen mutane dama masoyansa

Sheikh kabiru Gombe shine wanda yayi wannan martanin kuma daman suna shan yar tsama dasu jaruman film shi yasa bata shakkar yi musu martani

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button