LABARAI/NEWS
Kalli Yanda Ummi Rahab Da Mahaifiyar Ta Sun Sha Kuka Haduwar Su A Saudiya

Ummi Rahab Da Mahaifiyar Ta Sun Sha Kuka Haduwar Su A Saudiya
Allah Sarki! Jaruma Ummi Rahab Da Mahaifiyar Ta Sun Sha Kuka Yayin Haduwar Su A Saudiya Bayan Shekaru Da Dama Basu Tare. Tun A Filin Jirjin Sama Ummi Rahab Din Ta Ringume Mahaifiyar Nata Tare Da FasheWa Da Kuka Domin Shaukin Haduwarsu.
A Kwanakin Baya Anta Cece Ku Ce Kan Cewa Wacece Mahaifiyar Ummi Rahab Sannan Kuma Wanne Mahaifinta. Inda Akata Kame Kame, To Yanzun Dai Allah Ya Bayyanawa Duniya Wacece Mahaifiyarta.
Anyi Wannan Tafiyar Ne Da Lilin Baba Da Ake Sa Ran Zai Aureta Nan Da Dan Wani Lokaci Idan Allah Yayarda. Ga Bidiyon Yanda Su Fashe Da Kuka A Filin Jirgin Saman Saudiyya.