Islamic Chemist

Kalu innalillah wa’innallah ilaihi raji’un

Kalu innalillah wa’innallah ilaihi raji’un😭😭

Shi matslaa istimna’i kamar yanda muke fada in abun yayi kamari to har zuciyar mutum takan Kuma sha.awan Dan uwansa namiji ku duba abinda wannan bawan Allah yake fadamin wani irin masifa istimna’i in bakayi takan iya zuwa kaninka yanayi ko abokinka ko yayanka wannan masifar istimna’i ga cutarwa ga nacin bala’i duk Wanda yake istimna’i Wanda yakasa dainawa lallai kasani cewa Yana cikin damuwa nakan samu Wanda har kuka suke min akan yanda zasu daina istimna’i nayi imani da Allah in aka shiga layi ko aji acikin school cikin Kashi 💯 na mutane zaka iya samun Kashi 50 suna istimna’i Kuma sun kasa dainawa wannan matsalal istimna’i shine ake Kira da ruwan dare bade gari yanada kyau lallai wannan matsalal istimna’i ga Wanda yakeyi istimna’i ko kasan Wanda yakeyi yamin magana Akan hanyar dainawa cikin yarda Allah tare da Shan magani akan irin cutarwa da Yama akan lafiyarku
Kamar irin su
(1) kankace gaba
(2) saurin kawo ruwa
(3)rashin haiyuwa
(4) saurin gajiya kana tafiya
(5)faduwan gaba
(6) rikicewan tunani
(7)rashin daukan karatu
(8)kun buran yayan maraina
(9)rawan jiki
(10)kazama kamar Wawa
Gadai suna da yawa irin abinda yake haifar wa ga Wanda yake bukatar maganin istimna’i ko na sanyi zaka iyamin magana Akan wannan number kamar haka ta WhatsApp 08103663713 ko Kira Ina Kaduna Amma ana turawa ta mota zuwa ko ina doctor Aminu yunus.Y.S Y.S

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button