Videos

Kannywood Bikin kammala film din Alaka season 3

Kannywood Bikin kammala film din Alaka season 3

Jaruman masana’antar kannywood sun shirya wata kayatacciyar liyafar cikin abinci da kuma kara godewa Allah akan wata ni’ima da yayi musu akan kammala daukar wani sabon shirin mai suna alaka shirin dai yana matukara daukar hankalin mutane domin duk wanda yake kallon wannan shirin yasan shirin yana kyau sosai

Jarumi Ali Nuhu shine jagaban daya hada wannan walimar domin shine jagoran wannan shirin shine ya zuba kuɗaɗen sa akan wannan shirin dungurungun ma dai shirin nasane

Anga fuskokin duka jaruman da ake aikin shirin film din dasu kamar su Maryam Yahaya da dai sauran raguwar jaruma wa’yanda ake aikin wannan shirin dasu sun samu sunje wannan wajen walimar kuma sunci sun sha

Wannan abinda jarumi Ali Nuhu yayi na hada wannan walimar hakika ya kara hada kawunan duka wasu jarumai na masana’antar kannywood daga hada wannan walimar zuwa yanzu anji anata yabon wa’yannan jaruman nq samun hadin kai

Sai dai ana ganin tsabagen ribar da aka samu ne acikin wannan shirin shine yasa aka hada wannan walimar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button