Videos

Kanwar rahama sadau taci gasar mota afarar aniya

Kanwar rahama sadau taci gasar mota afarar aniya

Kanwar jaruma rahama sadau a wacce bata wuce shekara shadaya ba taci wata gasa wacce wata kungiya ta saka kuma gasar ta bawa Mutane mamaki domin yawancin wannan gasar ba afiya samun wasu wanda suka wuce shekara ashirin ba sune sukafi cin wannan gasar sai gashi a wannan karan an samu matashiyar yarinya taci

Hakika wannan yarinyar tayi kokari wajen cin wannan gasar kuma an yaba mata domin irin namijin kokarin datayi wannan yarain ta shiga cikin tarishi wannan kowa yake fatan kasancewa acikin wannan tariahin

Kungiya ta kasance ta yan siyasa ce a garin jihar Kaduna dake arewacin kasar nan gari dai ya kasance yana da manyan yan siyasa da kuma manyan masu kudi

Wasu kuma sun fara surutai akan cewa sudai yan gidan su sadau an hore musu baiwar wasannin duk wani wasa za’aga sunfi karfi anan koda kuwa ita kanta rahama sadau za’a ga tafi kwarewa wajen rawa

Wannan motar wacce wannan yarinyar taci kiyasin kudin motar yakai kusan Naira miliyan uku wanda ake ganin lallai wannan yarinyar ta more sosai dacin wannan motar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button