LABARAI/NEWS
Kar ka bari a baka labari domin kuwa mun samo maku wata hanya da zaka sami kati kyauta ko wacce rana

Kar ka bari a baka labari domin kuwa mun samo maku wata hanya da zaka sami kati kyauta ko wacce rana
Wanna tasa muka ce Bara mu bayyana ma yan uwan mu domin suma su sami wanna garaɓasar kada muyi halin yan tsaki shi yasa muka sanar da ku
Kuma Bugu da kari ba wai na rana ɗaya na kullum idan ka yi zaka sami wanna katin kun ga kuwa ai babbar garaɓasa ce
Wanna garaɓasar kowa zai ina samun ta da me amfani da layin mtn dame amfani da Airtel da me amfani da glo dame amfani da 9 mobile duk zasu sami wanna garaɓasar