Islamic Chemist

KARIN KARFI DA GIRMAN AZZAKARI DA DADEWA YAYIN JIMA’I

‌Ko kanada ƙarancin ruwan maniyyi, ko tsinkewar Maniyyi, yawan ruwan maniyyi a jikin na miji shi ke nuna ƙarfin Sha’awar dake gare shi, ita kuma sha’awa ita kansa na miji yaji yana da buƙatar saduwa da iyalin shi, kuma a lokacin saduwa matan zata jishi da ƙarfin da ya kamata, wanda hakan kansa Ma’aurata nishadi, da matukaƙar jin daɗi da zubar da maniyyi me tarin yawan gaske, da biyan buƙata a lokacin inzali, yawan maniyyi dake fita a yayin inzali yakansa na miji samun gamsuwa tamkar bai taɓa saduwa da mace ba, a ayin da karancin ruwan maniyyi kansa na miji yayi inzali ba tareda jin wani daɗi kamar yanda ya kamata bah, wannan kan rage kwazo da ƙarfin namiji yayin saduwa, lokuta da dama na miji kanji sha’awar sa na ja baya, sai ya rinka tunanin ai wata basir ne, musamman a Al’adar malan Bahaushe, alhani akwai abubuwan da basu da Alaƙa da basur masu haifar da hakan.

‌namijin dake buƙatar samun yawan maniyyi to zai dakata daga yawan yin jima’i, sai ya nemi kwan kaza guda biyu da Albasa da man Zaitun sai ya soya, kada a sanya magi amma a sanya gishiri kadan, a tabbatar an soya da kyau, sai aci da safe ko da yamma, wasu Albasa na kumbura musu ciki, amma idan aka soya ta soyu to ba wani lahani da zata haifar, kada a dunga ci har a ƙoshi domin ba tuwo bane da akewa cin me jin yunwa, kwai protein ba carbohydrates bane, don haka kaɗan ake ci, ba cika plate za’ayi a zauna ayita faman ci bah, za’aci dai dai da azanci,

‌haka kuma za’a iya cin kwan zabuwa dafaffe ba wanda aka soya bah ida anci da safe to yamma sai a nemi kun Alkama da yamma asha, za’a dunga yin haka akai akai,

‌zayiwa Allah godiya sosai, Allah ya sa mu dace,

Sannan daga karshe muna kira don Allah ayi sharing wannan posts don ‘yan uwa su amfana da wannan bayanai don wannan shine babban matsalar Al-Ummar mu a yau, ko sabon Aure ka samu bayanin da zai maka kena, musamman da muka zo zamanin Jarabawa, duk yaran mu suna da wayar hannu kuma suna kallon blue film, finana finan batsa, wanda hakan na raunata gaɓoɓi sosai da ɗaukewar Sha’awa da raunata ganin ido, don haka ne Allah SWT ya haramta mana ganin tsiracin mutane, muna godiya da kasancewa tare damu a wannan page amincihausatv.com

Zaku iya turo mana gyara ko shawara ta wannan page ko ta Number kamar haka 07040401960 mun gode

‌by Aminci Hausa Tv, tashar Al’ummah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button