Latest Hausa NovelsLABARAI/NEWS

Kasar Amurka Sun Ƙaryata Rohoton Cewa Hushpuppi Yayi Zambar Internet Ta $400K

A Safiyar Yau Ne Alhamis Aka Bayyana Cewa Hushpuppi Yayi Damfara A Gidan Yari Wadda Takai Kimanin Dalar Amurka 400K

Wanda Kuma Daga Baya Kasar Amurka Sun Bayyana Cewa Rohoton Ba gaskiya Bane Wanda Sunfitar Da Hakan Ne Ya Hannun Hukumar Kula Da Yanar Gizo Ta Kasar.

Rohoton Yayi Tasiri A Kasar Nigeria Wanda Akwai Gidajen Jaridu Da Dama Da Suka Wallafa Labaran A Shafukan Su Sosai.

Shidai Hushpuppi Wanda Ya Kasance Da Kasar Nigeria Ne Amurka Ta Kamashine A Shekarar 2020 A Kasar Dubai Akan Zargin Damfara.

Wadda Aka Kimanta Yawanda Yaki Kimanin Dala Miliyan 400 Na Dalar Amurka Wanda Kuma Hakanne Yasa Mutane Suke Ganin Cewa Zai Iya Damfara Koda A Gidan Yarin Ne.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button