ylliX - Online Advertising Network kasar rasha ta lalata tashoshin wutar lantarkin Ukraine tare da hanyar ruwan su - AMINCI HAUSA TV
Latest Hausa Novels

kasar rasha ta lalata tashoshin wutar lantarkin Ukraine tare da hanyar ruwan su

Kasar Rasha ta lalata was kasar Ukraine tashar lantarkin ta tare da wantar ruwa ta Ukraine duk a cigaba da mamayar da rashan takeyi was Ukraine

A safiyar jiya ne dai wata Kara Mai matukar firgitarwa aka Jiyo ta a babban birnin kasar ta Ukraine wanda karar ta matukar ja hankalin Al umma

Wannan Kara ba ko Mai bane illa wani abun fashewa da kasar rasha ta harbuwa Ukraine inda ta lalata mata tashoshin wutar lantarkin ta da Kuma babbanr hanyar ruwan ta

Wanna Abu da rasha da yiwa Ukraine ya matukar janyo hankalin duniya Baki daya ganin yadda kasar ta Ukraine ta zama duhu a wasu sassan kasar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button