NEWS

kaso 30 na Yan Nigeria jahilai ne cewa ministan ilimi Adamu Adamu

Ministan ilimi Adamu Adamu ya bayyana cewa kaso 30 na Yan Nigeria jahilai ne

Ministan dai ya bayyana Hakan ne a wata tattaunawa da yayi a wata kafa a Abuja inda ya bayyana cewa kaso 30 na Yan Nigeria jahilai ne

Wannan magana ta minister ilimin ta matukar tinzirah mutane Hadi da janyo Cece kuce a kafafen sada zumunta inda Ake ta shuka da Kuma zage zage kan wanna magana ya minister ilimi

Wannan magana ta ministan ilimi ta biyo bayan shefe sama da wata takwas da kingiyar malamn jami’ oin Nigeria suka Yi suna yajin aiki

Malaman jami’ oin Nigeria dai idan baku manta ba dai sun shade sama da wata takwas suna yajin aiki Wanda Hakan yayi sanadiyyar dakatar da harkar ilimi a kasar Baki ya

Ministan ilimi dai na cigaba Shan suka kan wannan magana da yayi Wanda Yan Nigeria da dama sun matukar fusata da wannan magana ta ministan

Mafi yawa daga cikin Wanda suka tofah albarkacin bakin su su nuna bacin ran su matuka kan wanna. Magana tasa inda suka bayyana cewa ministan yana daya daga cikin Wanda suke dalilai harkar ilimi a fadin Nigeria

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button