Videos

Katafaren Gidan da mawaki Hamisu Breaker ya ginawa Aisha

Katafaren gidan da mawaki Hamisu Breaker ya ginawa Aisha

Mawakin kannywood Hamisu Breaker ya karayin wanin abin a yaba masa inda ya gina wa wata jarima a kannywood katafaren gida na miliyoyin kudi masu tarin yawa wanda hakan na karamin farin ciki yasa wannan jarumar aciki ba duk shi kuma maganganun mutanen da yake ta faman sha

Tun kwanakin baya idan baku mantaba mun kawo muku yadda mawakin ya ginawa mahaifiyarsa dankareran gidan sannan kuma muka kara kawo muku wani katon gidan wanda ya gida kuma zai zauna aciki bayan yayi aure duka dai wannan Allah ne ya hore masa

A irin kudin da hamisu breaker yake yasamu dan yayi wa’yannan abubuwan bawai wani abu bane wanda ake ganin duka a mawakan Hausa babu wani mawakin dayake samun kudin da yake samu

Wannan jarimar da hamisu breaker yayi kyautar wannan gidan ba wata sannainiya bace wanda wasuma ke ganin anya kuwa jaruma ce acikin kannywood duba ba kowane yasa ta ba sai dai tasu ce kawai tazo daya da mawakin harma yayi mata wannan kyauta ta azo aganin

Ta bayyana yadda taji dadi akan wannan al’amari sannan ta mika sakon godiya da kuma yi masa addu’ar Allah ya kara masa daukaka da nisan kwana sannan tayiwa iyayensa addu’ar cikin farin ciki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button