Katsina sun yiwa shugaban kasa jifan shedan ; nayi farin ciki , zazzafan martani sheike Bello yabo

A ziyarar da shugaba kasa Muhammad Buhari ya kai jihar Katsina, wasu fusatattun matasa sun jefi motocin da ayarin shugaban ya yawo da su
Wannan abu dai ya matukar dauki hankali al umma musamman masana harkar siyasa a kasa Nigeria la’akari da yadda mutane suke furicin bashi shugaban
Wannan abu dai ya sanya gomnan jihar Kano ganduje mika takarda zuwa fadar shugaban kasa inda ya nemi da shugaban da kar ya ziyar ci jihar Kano la’akari da matsalar tsaro
Sheikh Bello yabo dai ya kasance babban malami a nan kasa Nigeria ya wanda ya ke fadin gaskiya ga shugabannin dake fadin kasa kan halin da talakawa ke ci duk da cewa mafi yawan shugabannin ba daukar shawarar ta sa suke ba
Cikin raha da barkonci malamin yayiwa Katsina sannu da aikin jifan sheda da sukayi inda ya bayyana cew ayi farin ciki ; hausawa top tv ta rawaitoh cewa wanna furicinds yayi na a matsayin martani
B