LABARAI/NEWS

Kayanmata: Tsohon mijin Jaruma ya mata fallasa, yace kayanmatan bogi take siyarwa

Kayanmata: Tsohon mijin Jaruma ya mata fallasa, yace kayanmatan bogi take siyarwa

Fitacciyar mai siyar da maganin mata, Jaruma, wacce ta kasance a kanun labarai kowanne mako,ta sha bajiya daga tsohon mijinta a kafar sada zumunta ta Instagram. A wata wallafa da aka gani a Instagram, Fahad ya yi bayani kan cewa aurensa da Jaruma ya kare kuma shi ya fara barinta tare da yin watsi da lamarinta.

Ya cigaba da cewa, yana tuntubar mai siyar da kayan matan ne saboda dan shi da ke hannunta kuma ya dace ta daina yaudarar mabiyanta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button