LABARAI/NEWS

Kayi kaca-kaca da NIGERIA, ka lalata kasar baki daya – Caccakar da BISHOP KUKAH yayiwa BUHARI.

Kayi kaca-kaca da NIGERIA, ka lalata kasar baki daya – Caccakar da BISHOP KUKAH yayiwa BUHARI.

Shugaban Cocin Katolika shiyyar Sokoto Bishop Mathew Hassan Kukah, ya yi kakkausar suka ga shugaban kasa Muhammadu BUHARI, inda ya bayyana shi a matsayin mutumin da yayi lalata Nigeria.

Mathew Hassan Kukah yayi wannan sukar ce ta cikin sakonsa na bikin Easter ga dubban mabiya addinin kirista.

Ya ce shugaban na Nigeria ba ya ga lalata kasar ya kuma lalata kyakkyawar alaka da ke tsakanin mabiya addinin kirista da musulmi a Nigeria.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button