Videos

Ke safara’u jahilai irinkine keyiwa kansu videon tsaraici ba muba zazzafan martani ga safara’u

Ke safara’u jahilai irinkine keyiwa kansu videon tsaraici ba muba zazzafan martani ga safara’u

Wata sabuwa kuji yadda ake mayarwa sa safara’u martani kan wannan maganar da tayi wacce wasu ke ganin wannan maganar ba wata me zafi bace dahar za’a dauka ata yada abinma na nema ya zama kamar rigima saboda rashin iya zama da kuma sabanin fahimta

Har yanzu dai safara’u na fuskantar martani kala kala daga wajen mutane da dama musamman yan uwansa yan film da mawaka harda ma wa’yanda suke social media kowa yakan tofa albarkacin bakinsa akan wannan abun

Sai dai koda kuwa ita safara’un data fadi hakan tanada babbar hujjarta domin da ace bata da ita babu yadda za’ayi ta kirkiri zance kawai ta fada koda dayawa daga cikin kawayenta suna haka ko kuma tasan waau masu yin hakan

Yayi mayar mata da martani daga bakin wata budurwa tace mata saidai ba yan kwalta bane kuma suna da ilmi ba irinta bane jahilai da zasu dinga daukar bidiyon tsaraicinsu suna bari acikin wayoyinsu kuma wannan magana tayiwa safara zafi sosai

An rasa me yake kawo sabanin fahimta a tsakanin mata zaiyi wuya kaji namiji da namiji sun saba akan wata fahimta amma su kuwa a kullum suna cikin rikici Allah dai kawai ya kyauta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button