Ko sakon soyayyar jaruma samha m inuwa yajewa Adam a zango

Ko sakon soyayyar jaruma samha m inuwa yajewa Adam a zango
Jaruma samha m inuwa wacce ta dade tanason jarumi Adam a zango wanda kusan duk gari babu wani wanda bai san wannan soyayyar ba saboda yadda take cika social media da maganar wannan soyayyar
Sai dai mutane sun tausaya mata saboda yadda take nuna so kuma abin yayi yawa domin ansan wannan jarumin indai wajen yaudarar yan mata tunda shine kadai jatumin datafi kowanne jarumi yawon aure kuma ya saki
Yanzu sai hankalin mutane ya karkata wajen ankarar da wannan jarumn akan cewa anafa nuna masa so amma kuma baisani ba koda ya sani kawai kawar dakansa yayi Allah ne kawai ya sani
Tunda a kwanakin baya har kuka anji wannan jarumar tanayi akan soyayyar Adam a Zango wanda hakan yasa wasu sunayi mata dariya da kuma kallo sakarci akan soyayya ta wani bare baki tana kuka wanda Bama asan tanayi ba
Yanzu dai anyiwa jarumin cha akan maganar wannan jarumar inda ake ganin ya kamata ya tausaya ya karbi soyayyar ta tunda kowa ya shaida tana sonshi