Videos

Komai sai da dalili ,kalli dalilin da yasa aka kori jaruman kannywood mata 10

Komai sai da dalili ,kalli dalilin da yasa aka kori jaruman kannywood mata 10

Jerin jaruman kannywood su goma wanda wani sanadi yasa aka koresu daga kannywood saboda wasu dalilai wanda ake zargin wani bidiyon su shine sanidayar korarsu wasu kuma ana zargin cin amana ne yasa aka koresu kowanne daga cikinsu akwai dalili

Daga cikinsu akwai jaruma Maryam hiyana wacce itama ta taka rawa acikin kannywood kuma daga karshe suka kamu koreta saka makon wani dalili wanda tajawowa kanta inda wani bidiyonta na batsa ya fita kuma aka ɗauki wannan matakin akanta

Sai kuma jaruma Maryam indomi waccce itama a wancan lokaci Aduk cikin jarumai babu kamarta wajen wanka da kuma kwliya da ita acting wanda kuma daga ta bayyana wani bidiyon ta na tsaraici ya fita kuma suka koreta

Sai kuma ta baya bayan nan wato jaruma safara ‘u kwana casa’in wacce itama wani bidiyonta yayi sanadiyar barinta cikin masana’antar kannywood wanda itace har yanzu suke kai ruwa rana akan wannan sha’anin

Duka dai ana goyon baya kannywood akan wannan hukuncin da suke dauka akan Wannan jaruman domin sune suke kara bata musu sana’a

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button