Videos

Kotu na nemansu Ruwa a jallo safara’u Gwanja, murja ,da samha m inuwa

Kotu na nemansu Ruwa a jallo safara’u Gwanja, murja ,da samha m inuwa

Wata babbar kotu a jihar janar ta fitar da wata takarda wacce take nuna cewa tana neman wa’yannan mutane kuma nemane na gaggawa idan kuma basu kai kansuba tofa kotu a shirye take ta tura musu yan sanda a kamosu har gida saboda babu wani abu wanda yafi karfin hukuma

Wa’yanda ake neman sune kamar haka akwai jarumi kuma mawaki ado gwanja da kuma mawaki Mr 442 sai kuma jaruma murja Ibrahim kunya da kuma dayar itama yar tikok wato samha m inuwa Dukansu yanzu sun shiga komar kotu

Wanda abubuwan da suke aikatawa a gari suke nema suyi yawa saboda yadda suke bata tarbiyar kananun yara daku sabawa doka wacce barin wannan ba karamar barna bace

Anajira aga yadda wannan Shari’ar zata fara domin yadda ake ganin zasu fuskanci hukunci mai tsanani daga wajen hukuma saboda idan baku mantaba a kwanakin baya anja musu kunne kan yadda suke gudanar da abubuwan amma sukayi kunnen uwar ahegu da wannan maganar inda yanzu kuma zasu karbi hukunci na karshe

Musamman mr442 wanda shine ake ganin kamar Zaifi fuskantar hukuncin mai tsauri daga wajen hukuma saboda abubuwan nasa sunfi na kowa yawa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button