LABARAI/NEWS

Kotu ta aike da Murja Kunya zuwa gidan yari a lokacin da ta ki amincewa da laifin da ake tuhumar ta a kai

Kotu ta aike da Murja Kunya zuwa gidan yari a lokacin da ta ki amincewa da laifin da ake tuhumar ta a kai

Kotun shari’ar Muslunci da ke Filin Hoki a Kano ƙarƙashin mai Shari’a Abdullahi Halliru ta aike da Ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya zuwa gidan yari

 

Lauya ya karanto mata ƙunshin tuhume tuhumen da ake mata wanda ta musan ta tana nuna cewa ba haka bane taki amsa laifi ta

 

 

 

Ana zargin Murja da ɓata suna da barazana ga Aisha Najamu ta Izzar So da kuma Ashiru Idris wanda aka fi Sani da me wushirya wanda dukanninsu abokananta ne

 

Kotun ta ɗage sauraron ƙarar zuwa 16 ga watan Fabrairun da muke ciki sai dai Lauyan Murja ya nemi a tura ta zuwa Hisbah maimakon gidan Yari sai dai Kotun bata amince ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button