ylliX - Online Advertising Network KOTU TA SAKE DAGE SHARI'AR DAN CHINA DA AKE ZARGI DA KISAN BUDURWARSA SABODA RASHIN TAFINTA - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

KOTU TA SAKE DAGE SHARI’AR DAN CHINA DA AKE ZARGI DA KISAN BUDURWARSA SABODA RASHIN TAFINTA

KOTU TA SAKE DAGE SHARI’AR DAN CHINA DA AKE ZARGI DA KISAN BUDURWARSA SABODA RASHIN TAFINTA

Sharia’r da ake yi wa Dan Chinan nan da ake zargi da kisan budurwar sa a kano ta sake daukar wani sabon salo

bayan da a yau aka sake gabatar da shi a gaban kotu a Birnin KanoSai dai yayin da mutane a Birnin kano

suka zuba ido don ganin yanda sharia’r za ta kaya, sai murna ta koma ciki domin dai alkalin kotun ya sake dage sauraron sharia’r har zuwa ranan 27 ga wata

inda ake sa ran za’a dawo a ci gaba da sharia’r, idan an samo masa Tafintan da zqi rika yi masa fassara daga Ingilishi zuwa harshen Chananci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button