ylliX - Online Advertising Network Kotu Tayi Watsi da Bukatar Mika DCP Abba kyari Zuwa Kasar Amurka - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Kotu Tayi Watsi da Bukatar Mika DCP Abba kyari Zuwa Kasar Amurka

Yanzu-Yanzu Kotu Tayi Watsi da Bukatar Mika DCP Abba kyari Zuwa Kasar Amurka Kotun Tarayya tayi Watsi da Bukatar bada DCP Abba kyari Zuwa Kasar Amurka Domin amsa wata tambayoyi karkashin Mai Shari’a Justice Ekko

Awata Kara da Gwamnatin Tarayya tashigar gaban Kotu na bada DCP Abba kyari Zuwa Kasar Amurka Domin amsa wasu laifuffuka da’ake tuhumarsa, Inna Kotu Tayi Watsi da Bukatar yin hakan

Alkalin Kotun Tarayya yace Kotu Bata da Wani hurumi nadaba mutum Zuwa wata kasa Matukar Yana fuskantar Wani Shari’a a Cikin kasar
Daya Daga Cikin lauyoyin DCP Abba kyari Barista Hamza N Dantani Kan Batun Zaman Kotun Daya gudana yau

Yace Mana Mai sha’ar tuni Yayi Watsi da Bukatar Gwamnatin Tarayya na bada Belin Abba kyari Inna yakirashi da Rashin wata kyakykyawar niyyar, Matukar kotu Zata Bata Abba kyari dole sai yagama sauraren Karar da yake fuskanta ahalin yanzu

In baku mantaba Hukumar NBI ta Kasar Amurka ta Bukaci nigeria data bada DCP Abba kyari Zuwa Kasar Domin amsa wasu laifuka da ake Zargin sa, kan hada Hannu da Dan damfarar Nan na Kasar Amurka Hushpopi, Inna tuni yake fuskantar Shari’a a gaban kotu a amurka

Inna Gwamnatin Tarayya ta Bukaci da Kotu data bada DCP Abba kyari Zuwa amurkar Domin amsa laifukan, Inna Mai Shari’a Ekkon Yayi Watsi da Bukatar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button