Ku cire min yarinya daga harkar film bada yawo na ba ; mahaifiyar wata jarumar kannywood

Ku cire min yarinya ta daga Film ,duk wanda ya saka ta a cikin Film ba da izini na ba , furuci da uwa tayi kan yar ta da ake sakawa a cikin Film din Hausa
Wata uwa ta fito ƙarara ta bayyana rashin jin dadin ya kan yadda aka fara saka yar ta a cikin harkar fim
Wannan uwa wadda bidiyo ta ke cigaba da yawo a kafafen sada zumunta dai ta janyo hankalin daractoci dama masu shirya fina finai kan su daina saka yar ta a cikin Film
Wannan ya biyo bayan yadda ake kallon mafi yawan mata dake harka Film nada wata tawaya musamman idan aka zo maganar aure
Wannan na daya daga cikin dalilan da ya sanya wannan uwa yin furuci mai zafi gaske kan yar ta don ta dai na harkar film
Harkar film dai ta kasance wata hanya ta samun kuɗi sai dai kuma wasu halaye da mata da maza jaruman kannywood din suke yi ne ke sanya mutune cikin shakku da tsoro
Wannan yasa dayawan mutane ke yiwa yan Film din mummunan fahimta ,sai dai kuma ta wani bangaren kuma yan Film din ne da kansu ke sanya shakku a zuka tan mutane duba da yadda suke nuna tsaraicin su a