Ku kalli abun mamaki wanna da kuke gani shine Babban birnin da kasar saudiyya ke Gina wa wanda duk duniya babu kamar sa wato THE LINE

Ku kalli abun mamaki wanna da kuke gani shine Babban birnin da kasar saudiyya ke Gina wa wanda duk duniya babu kamar sa wato THE LINE
wanna Babban guri da kasar saudiyya ke ginawa a yanzu Ana kiran sa da suna the line wanna guri dai kasar larabawa ta fara Gina shi ne domin more rayuwa a cikin sa
kasar saudiyya na wanna gini ne a babban birnin reyda dake kasar inda aka shaci dogon fili domin Gina gurin shakatawa Wanda babu irin sa a duniya baki daya a yanzu haka
duk da wanna ginin abun a yaba ma kasar larabawa ne amma su kuma kasashen turai da sun nuna rashin jin dadin su domin kuwa idan aka gama Gina wanna gurin shi zai zama na daya a fadin duniya inda mutum zai je ya gane ma idon sa
abun ban mamaki kuma duk wani abu da ake bukata ma rayuwa an tanada gurin akwai makaranta da kuma gurin bude ido da gurin kwana da kuma gurin saye da sayarwa kai duk dai abun da kake so a kwai shi ciki ko ya kuke kallon wanna aikin da saudiyya ta fara