Videos

Kuji hirar da akayi da Zarah diamong tace Banajin Tsoron acting da babban jarumi

Zarah yar buzuwa wacce akafi sani da zarah diamong tayi wannan maganar ne da kwarin gwaiwa babu shakka wanda hakan yasa ake ganin kamar cika bakine domin babu wani sabon jarumi a kannywood da bazai ji tsoron a hada shi shiri da babba ba

Sai dai wannan jarumar ta fada kanta tsaye wanda wasu ke ganin kamar abin yayi ko yaushe ta fara gabatar da manyan shirye shirye dahar zata fadi haka kowa yasan manyan jarumai sukanyiwa kananu kwarjini

Amma kuma fadan haka da tayi yasa mutane sun fara ganin gogewar ta a harka Film kuma ana ganin Nan gaba kadan zata shiga cikin jerin jarumai mata mafi shahara

Anyi zargin dai wannan maganar Kamar da jarumi Adam a zango da kuma jarimi Ali Nuhu take domin sune kadai manyan jarumai wa’yanda sujafi kowanne jarumi kwarewa a harkar film

Akanaga da yawa kananun jarumai a duk lokacin da aka hadasu da manya sukan dimauce su manta mene aikinsu sai dai wannan jarumar tace bata taɓa fuskantar irin hakaba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button