ylliX - Online Advertising Network Kuji tsoron Allah ku Daina siyasantar da jinin talakawan Nigeria sakon sheike guruntum - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Kuji tsoron Allah ku Daina siyasantar da jinin talakawan Nigeria sakon sheike guruntum

Kuji tsoron Allah ku dai na siyasantar da rayuwa kan mutanen da basu hi ba basu gani ba cewa babban malamin addinin musulunci sheike guruntum

Sheike guruntum a wani wa’azi da ya gudanar a masallaci sa yayi wani wa’azi Mai matukar ratsa zuciya musamman ga shawagabanni Nigeria kan yadda suke gudanar da mulkin su

Malamin yayi wa’azin ya dai ja hankalin shuwagabanni masu rike da madafun Iko a kasa Nigeria da suji tsoron Allah su dai na siyasantar da jinin Al umma

Wannan wa’azi nada dai ya biyo bayan yadda Yan ta’adda ke cigaba da Kai munanan hare hare a arewacin Nigeria musamman garurun Adamawa, da borno harma da katsina

Malam ya ce Allah bazai taba barin su ba har indai suna kan Mulki aka kashe wani ko aka zalinci wani ballen tana ayi garkuwa da shi

Rashin tsaro dai na cigaba da zama barazana ya alumma Nigeria ganin yadda yane ta’adda suke abunda suka ga dama ba tare da dakatar da su daga bangaren gomnati

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button