LABARAI/NEWS

Kunne Ya Girmi Kaka: Labarin Wata Tsohuwa Mai Shekaru 399 Ya Girgiza Duniya

Kunne Ya Girmi Kaka: Labarin Wata Tsohuwa Mai Shekaru 399 Ya Girgiza DuniyaAllah kenan mai yadda yaso a lokacin daya so a inda yaso ko ana so ko ba’a so!

A yau labarin namu ya samu katarin ganin wani bidiyon wata mata mai shekaru 399 a duniya,a iya sanin da mukayi a wannan lokacin itace mata mafi shekaru a duniya domin hakan bata fiya faruwa ba.

A “yan kwanakin baya ne bidiyon Tsohuwar ya karade shafukan sada zumunta a inda ya samu makallata sama da miliyan dari a ko wanne shafin saka bidiyo kenan musamman ma shafin nan na TikTok a inda bidiyon ya fara bulla.

Ba tare da bata lokaci ba zamu saka muku hotunan Tsohuwar domin tabbatarwa da Kuma bidiyon matar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button