Latest Hausa NovelsLABARAI/NEWS

Kalli Video abinda ke faruwa a Lagos KUYI HATTARA DA ZAƁEN TINUBU

KUYI HATTARA DA ZAƁEN TINUBU…

Ba adawa bace, kuma ba qabilanci bane…Magana ta gaskiya zaɓar Tinubu tamkar qarfafawa cin mutuncin saura yaruka da ba yarbawa bane a kudu maso yammacin qasarnan (Lagos, Ibadan, Ekiti, Osun, Ondo)….

A wannan Videon, yan kasuwar Alaba na ɓangaren qabilar IGBO suka kulle shagunan su domin zuwa yin Registar katin zaɓe domin tunkarar zaɓen 2023, Amma yan tsagerun Lagos qabilar Yarbawa suka farmasu da duka da cin zarafi duk domin su hanasu yin katin zaɓen…..

Kuma sanannen abu ne a Lagos Tinubu shine ya mara ma yan daban garin baya…Akwai wani shugaban yan tsageran mai suna MC OLUMO shine shugaban ƙungiyar direbobi ta jihar kuma Shugaban yan tsageran Lagos, idan har mutum bai son Tinubu toh babu irin wulaqanci da ba zai iya fuskanta ba wani lokacin ma Kashewa kawae suke yi kuma babu abinda zai faru….

Ni har ga Allah qabilancin bawan Allahn nake ji mana tsoro….

Allah dai ya mana zaɓi na gari, albarkacin Alqur’ani….

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button