LABARAI/NEWS

Kwalliyar sallar jaruma Aisha humaira da wan kan sallar producer Abubakar mai shadda ya gir giza al’umma…

Kwalliyar sallar jaruma Aisha humaira da wan kan sallar producer Abubakar mai shadda ya gir giza al’umma…

Kamar dai yadda kowa yake wan kan sallar sa to producer Abubakar mai shadda shima yayi wankan sallar sa ta kuma yi zafafan hotuna.

Ficaccan producer kenan Abubakar mai shadda shida jaruma Aisha humaira wankan karamar sallar su kenan da sukai inda kowa ya saki sabbin hotunan sa.Allah ya mai mai tamana wata sallar kamar haka alokacin da ake shagalin bikin sallar kowa ya kanyi kokari wajan ganin ya saka kaya masu kyau koda bai da wayar yin hotuna.

Dan haka ga zafafan hotunan barka da sallah da jaruman kannywood suke wallafa wa akan shafin su na Instagram domin burge masoyan su baki daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button