LABARAI/NEWS

Kwalliyar sallar jaruma Momee gwambe ta gir giza al’umma wa suma basu gane taba…

Kwalliyar sallar jaruma Momee gwambe ta gir giza al’umma wa suma basu gane taba…

Tofa kowa da kiwan daya karbe shi jaruma momee gwambe tayi wata kalar shiga mai ban mamaki abun sai da takai ba kowa ne yake iya gane taba sabo da anga bakuwar shiga.

Idan mutum bai kula da kyauba sai yace ma dangin su engozi ne domin wani sai yace ba bahau shiya bace sabo da ganin shigar da jarumar tayi acikin wani sabon yana yi.

Dan haka ba tare da bata lokaci ba zamu saka muku wannan zazzafan hotunan domin ku ga newa ida nuwan ku dabo da ance gani ya kori ji ga wa yan nan zafafan hotunan nata.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuci gaba da kasan cewa damu ako da yau she.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button